Jump to content

Hassan Nasrallah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Image Hassan Nasrallah
Image
3. Secretary General of Hezbollah (en) Fassara

16 ga Faburairu, 1992 - 27 Satumba 2024
← Abbas al-Musawi - Naim Qassem (en) Fassara →
Rayuwa
HaihuwaBourj Hammoud (en) Fassara, 31 ga Augusta, 1960
ƙasaLebanon
Harshen uwaLarabci
MutuwaHaret Hreik (mul) Fassara, 27 Satumba 2024
Yanayin mutuwatargeted killing by Israel (en) Fassara (hari ta jirgin sama
asphyxia (en) Fassara)
Killed byIsraeli Air Force (en) Fassara
Ƴan uwa
Abokiyar zamaFatimah Yasin (en) Fassara  (1978 -  27 Satumba 2024)
Yara
Ƴan uwa
Karatu
MakarantaHawza na Najaf
(1976 - 1978)
Qom Hawza (en) Fassara
(1989 - 1990)
HarsunaLarabci
Farisawa
MalamaiAbbas al-Musawi
Muḥammad Bāqir aṣ-Ṣadr (en) Fassara
Mahmoud Hashemi Shahroudi (mul) Fassara
Mohammad Fazel Lankarani (en) Fassara
Sana'a
Sana'aUlama'u, Shugaban soji, ɗan siyasa, military commander (en) Fassara da Islamic religious leaders (en) Fassara
Wanda ya ja hankalinsaKhomeini, Muḥammad Bāqir aṣ-Ṣadr (en) Fassara da Abbas al-Musawi
FafutukaIslamist Shi'ism (en) Fassara
Aikin soja
Ya faɗaci1982 Lebanon War (en) Fassara
South Lebanon conflict (en) Fassara
2000–2006 Shebaa Farms conflict (en) Fassara
2006 Lebanon War (en) Fassara
2008 Lebanon conflict (en) Fassara
Syrian Civil War (en) Fassara
Syrian civil war spillover in Lebanon (en) Fassara
Hezbollah–Israel conflict (2023–present) (en) Fassara
Imani
AddiniShi'a
Jam'iyar siyasaAmal Movement (en) Fassara
Hezbollah
IMDbnm1553794
Image

Hassan Nasrallah (a cikin Larabci: حسن نصرالله‎  ; an haife shi a ranar 30 ga watan Agusta shekarar 1960 kuma ya mutu Satumba 27, 2024) shi ne shugaban jam'iyyar masu kishin Islama a Labanon da ake kira Hezbullah . Shi mai bin Shi'a ne ɗaya ɓangaren Musulunci . Wasu ƙasashe, kamar Amurka da Birtaniyya, suna daukar sa a matsayin ɗan ta’adda saboda hare-haren da yake kaiwa Isra’ila.

Rayuwarsa ta farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Hassan Nasrallah a Bourj Hammoud, gabashin Beirut . Ya kasance cikin yara goma a cikin danginsa. Ya tafi makarantar Al Najah, sannan kuma makarantar gwamnati a Sin el-Fil, Beirut. Yakin basasa a cikin 1975 ya sa danginsa suka koma tsohon gidansu a Bassouriyeh. A can, ya gama karatunsa na sakandire a makarantar gwamnati da ke Taya . Sannan ya shiga ƙungiyar Amal Movement, kungiyar yan tawaye dake wakiltar musulman shi’a a Lebanon.