Jump to content

Sahara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sahara
Image
General information
Gu mafi tsayiEmi Koussi (en) Fassara
Tsawo4,800 km
Fadi1,800 km
Yawan fili9,200,000 km²
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa23°05′N 12°37′E / 23.08°N 12.61°E / 23.08; 12.61
KasaAljeriya, Cadi, Misra, Maroko, Tunisiya, Muritaniya, Nijar, Mali, Sudan da Faransa
TerritoryAljeriya, Cadi, Misra, Maroko, Libya, Mali, Sudan, Tunisiya da Muritaniya
sahara
wannan hoton sahara kenan
Rawuma ne masu tafiya sahara

Sahara: Wani irin yanki ne a cikin Duniya wacce take dauke da kasa zalla. Sahara ta kasance ƙasa ce mai tarin yawa da kuma faɗi. Mafi akasari zaka sami sahara babu bishiyoyi ko duwatsu. Lallai ikon.

Allah da yawa yake ba adadi. Irin bishiyoyin da suke fita a sahara sune qayoyi wato kamar misalin aduwa da magarya

Ana samun ruwan sama mafi karanci a yankin sahara wanda wannan shine dalilin da yasa bishiyoyi da ciyawu basa fita. Sannan akwai wata irin guguwa da take tasowa daga yankin sahara wanda take dibar yashi sai kaga ta tarashi a waje gudda

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.