Jump to content

Sharjah (birni)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
ImageSharjah
الشارقة (ar)
Image Image
Image

Wuri
Map
 25°20′15″N 55°24′43″E / 25.3375°N 55.4119°E / 25.3375; 55.4119
Ƴantacciyar ƙasaTaraiyar larabawa
Haɗaɗɗiyar daular larabawaEmirate of Sharjah (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi1,247,749 (2015)
• Yawan mutane5,298.3 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare naEmirate of Sharjah (en) Fassara
Yawan fili235.5 km²
Altitude (en) Fassara14 m-6 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1793
Tsarin Siyasa
• GwamnaSultan bin Mohamed Al-Qasimi (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizosharjah.ae
Image
Sharjah.
Image

Sharjah , da Larabci ٱلشَّارقَة‎‎, birni ne dake a masarautar Sharjah, a ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa.Shi ne babban birnin masarautar Sharjah. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, akwai jimillar mutane 1,400,000.An gina birnin Sharjah a karni na sha takwas bayan haihuwan annabi Issa.

Image
Image
Image
Sharjah ayanayin dare