BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Tinubu ya koma Najeriya bayan shafe makonni yana hutu a Faransa
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 29/09/2026
Haɗurra 6 da suka kashe mutane a wurin haƙar ma'adanai a Najeriya
Haƙar ma'adinai na daga cikin ayyukan da suka jawo asarar rayukan mutane a Najeriya, musamman a wuraren da ake gudanar da aikin ba tare da ingantattun matakan kariya ba.
'Jihohin Najeriya 24 da ka iya fuskantar ambaliya a watan Oktoba'
Akwai fargabar sake fuskantar gagarumar ambaliyar a jahohin na Najeriya da gwamnatin ƙasar ta bayyana da mai matuƙar haɗari, da kuma ta gargaɗi al'umomin da ke jihohi 24 da Babban Birnin Tarayya Abuja kan yiwuwar fuskantar ambaliyar ruwan ranar daga 27 ga watan nan na Satumba zuwa 10 ga Oktoban wannan shekara ta 2026.
Cutuka 5 masu alaƙa da zuciya da ke saurin kisa
"Mutane 'yan asalin kudancin Asia da Amurkawa Nahiyar Afrika da na yankin Caribbean 'yan asalin Afrika sun fi hatsarin samun cututtukan zuciya".
Ƴanƙwallon Turai da suka samu rauni a wasannin ƙasashensu
Bruno Fernandes da Cody Gakpo da Patrick Dorgu, suna jinya, bayan da suka ji rauni a wasannin da suka buga wa kasashensu a Nations League.
Mene ne tasirin soke haye-hayen al'ada a Kano?
Farfesa Aliyu Muhammad Bunza fitaccen masanin al'adu kuma malami a jami'ar Usmanu Danfodiyo da ke Sokoto ya ce matakin barazana ce ga wanzuwar tsoffin al'adun birnin na Kano mai ɗimbin tarihi.
Me ya sa wayoyinmu ke nuno mana abin da muke yawan magana a kai?
Masu amfani da shafukan sada zumunta sun daɗe suna bayyana damuwa tare da yaɗa ra'ayoyin ƙulle-ƙulle cewa wasu kamfanoni na bibiyar su ta hanyar manhajoji, lamarin da wasu mutane ke gaskatawa.
Ko ƙungiyar JNIM a yankin Sahel ta raba gari da Al-Qaeda?
Abubuwan da suka faru kwanan nan a ƙasar Mali, inda JNIM, reshen Al-Qaeda a yankin Sahel, ya haɗa kai da wata ƙungiyar 'yan aware da ba ta da aƙidar Musulunci wajen kaddamar da manyan hare-haren kwace yankuna a watan Afrilu da kuma watan Yuli, sun sake tayar da tambayoyi kan alaƙarsa da Al-Qaeda da kuma yiwuwar rabuwa da ita, ko da kuwa a matakin sanarwa ta hukuma ne kawai.
An kama wata mata bisa zargin kashe kishiyarta da taɓarya a Bauchi
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 28/00/2026
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 30 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 29 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 29 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 29 Satumba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Afcon 2027: Guinea Bissau ta doke Najeriya 3-0
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye a BBC Hausa daga 28 ga Satumbar zuwa 4 ga Oktoban 2026.
United da Arsenal na harin Costa, da wuya City ta siyar da Haaland da arha
Arsenal da Manchester United na sa ido kan ɗan wasan Porto Alberto Costa, Manchester City ba za ta siyar da Erling Haaland da arha ba, idan suka faɗi daga gasar Firimiya, Liverpool na kan bakanta na ɗaukar ɗan wasan Real Madrid Aurelien Tchouameni, da ƙarin labarin wasu wasannin
Ko Portugal ta fara haƙura da Ronaldo ne?
Cristiano Ronaldo bai buga wasan da Potugal ta doke Norway a Nations League ba, kuma yana kan benci a lokacin, karo na uku da hakan ta faru da shi a tawagar a tarihi.
Haaland na jan hankalin ƙungiyoyin Turai, Barcelona na sanya ido kan Estevao
Ƙungiyoyi na sha'awar sayen Erling Haaland yayin da ake cikin rashin tabbas game da makomar Man City, Barcelona na sa ido kan Estevao, kuma Joao Felix na iya komawa Turai da taka leda.
Oshoala: Ƴar Najeriya Musulma da ta fi samun nasara a ƙwallon mata a Afirka
Ana ɗaukar ta a matsayin ɗaya daga cikin zaratan ƴan wasan ƙwallon mata na zamaninta, kuma tana cikin ƴan wasan ƙwallon mata na Afirka da suka fi shahara.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Yadda INEC za ta yi amfani da AI a zaɓen Najeriya na 2027
Ƴan Najeriya da dama na nuna shakku kan ko INEC za ta gudanar da zaɓen cikin gaskiya ba tare da maguɗi ba.
Me ƙoƙarin jihar Kano a jarrabawar NECO ke nufi?
"Tun a shekarun 1970 Kano ta yi fice wajen samar da fitattun masu ilimi da suka halarci manyan jami'o'i a faɗin duniya".
Ƴaƴan fitattun ƴan siyasar Najeriya da ke takara a zaɓen 2027
Bayanan da hukumar zaɓe ta INEC ta fitar sun nuna cewa mutum 20 daga cikin ƴaƴan fitattun ƴan siyasa a Najeriya ke neman muƙamai daban-daban.
Ina Tinubu yake kuma yaushe zai koma Najeriya?
Bayo Onanuga ya fitar da sanarwar cewa duk da shugaban ba ya Najeriya yana cikin ƙoshin lafiya sannan kuma yana iya gudanar da shugabancin ƙasa.
Shin AI zai iya kawar da mutane - kuma ta yaya?
Masu bincike sun bayar da gargaɗi mai ƙarfi game da haɗarin da ke tattare da fasahar AI ta zama mara amfani - Wakilin Yanar Gizo Joe Tidy ya duba wasu yanayi da suke tunanin za su iya faruwa.
'Yadda kayan gyaran fata suka ɓata mini fuska'
Bayan an yi mata magani, ta fara nuna karin sha'awa ga batutuwan lafiyar fata da kuma taimaka wa mutanen da ke kewaye da ita.
Trump ya ce yana sa ran ci gaba da tattaunawa da Iran
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Lahadi 27/09/2026
Munanan hatsarin jirgin ruwa 6 a tarihi
Kasashe da dama sun fuskanci hatsarurrukan jiragen ruwa, wasu daga cikinsu kuma sun bar tarihi a duniya saboda yawan mutanen da suka mutu a cikinsu.Mais à l'échelle mondiale, il y en a bien pire. Certaines de ces tragédies ont marqué l'histoire.
Awara ko kaza: Wacce ce ta fi muhimmanci a jiki?
Muhawara ce da aka daɗe ana yi a wuraren cin abinci har ma da tsakanin masana harkar abinci.
Me zai faru da ƙasashen da suka dogara da arzikin mai idan duniya ta rage buƙatarsa?
Wani rahoto ya bayyana cewa ƙasashe irin su Aljeriya, Najeriya, Angola, Iran, Iraki da Libiya na daga cikin waɗanda suka fi dogaro da kuɗaɗen man fetur wajen tafiyar da kasafin kuɗinsu da kuma samar da ayyukan gwamnati.
Abubuwa biyar da mata ba sa so
Maryam Hassan Baba ƙwararriyar mai bada shawarwari kan aure da zamantakewar iyali, kuma wadda ta kafa ƙungiyar masu bada shawara ta Northen Therapist ta shaidawa BBC cewa duka mata ba su taru sun zama ɗaya ba kuma kowace na bayyana abubuwan da ba ta so ne bisa laʼakari da abin da ya same ta ko ta ci karo da shi.
Mece ce kujerar dindindin a MDD da Najeriya ke yawan nema a taron UNGA?
A jawabin da ya gabatar a zauren taron, Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya sake jaddada buƙatar bai wa Afirka damar samun kujerar.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






























































