Takarda
|
material (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
manufactured product (en) |
| Amfani |
substrate (en) |
| Suna saboda |
papyrus (en) |
| Kayan haɗi |
wood fiber (en) |
| Karatun ta |
paper studies (en) |
| Time of discovery or invention (en) | 141 "BCE" |
| Fabrication method (en) |
papermaking (en) |
| Described at URL (en) | vnexpress.net… da sdcvietnam.com… |
| Hashtag (mul) | Paper da Papier |
| Has characteristic (en) |
hygroscopy (en) |
| Tarihin maudu'i |
history of paper (en) |
| International Classification for Standards (en) | 85.060 |
| Recycling code (en) | 22 |
| MCN code (en) | 4707.10.00 |







Takarda wani siririn abu ne da ake ƙirƙira daga ta hanyar sarrafa sinadarai da makamantansu wanda ake samarwa daga itace, tsumma, ganye, ko sauran nau'in kayan lambu da ake samu a cikin ruwa. Takarda abu ce fara tas da galibi ake rubutu da ita, duk da a wani lokaci akanyi wasu abubuwan da takarda bakasance sai rubutu ba to amman galibin takardu anyi su ne domin rubutu.[1] kuma ana anfani da takarda domin yin zane-zane, da kuma buga rubutu. Sannan kuma takarda yana da bango na kariya saboda kar ya yi datti ko kuma ya yage da sauransu.
Duk da cewa a da ana samar da fallen takarda ne kacal da hannu, a yau ana ƙirƙirar su ne da yawa da manyan ijina, wasu suna kai wa fadin mita 10, suna aiki a mita 2000 a kowanne minti sannan a samar da kuma har ton 600,000 a shekara. Abu ne mai taushi da ke da amfani da dama, wanda ya hada da wallafe-wallafe, zane, jaka, ado, rubutu da goge-goe. Har wayau ana amfani da shi a matsayin fallen tace abu (filter paper) allon bango, fallen takardu, tsumman ban daki, kudi, da dai sauran sarrafe-sarrafe na ma'aikatu da dama.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Tarihi mafi tsawo dangane wanda aka sani da burbushin takardu irin na zamanin nan ya samo asali ne a karni na biyu kafin zuwan Yesu a Birnin Sin.

Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-08-10. Retrieved 2021-03-12.