Jump to content

Al-A'raf

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
ImageAl-A'raf
Surah
Image
Bayanai
Bangare naAl Kur'ani
Suna a Kanaこうへき
Laƙabiسورة الأعراف
Suna sabodaAraf (en) Fassara
Akwai nau'insa ko fassara7. The Elevated Places (en) Fassara, Q31204657 Fassara da Q131599913 Fassara
Harshen aiki ko sunaQuranic Arabic (en) Fassara
Work available at URL (en) Fassaraquran.com…
Has characteristic (en) FassaraSurorin Makka
Copyright status (en) Fassarapublic domain (en) Fassara
Image
An rubuta Suratul A'araf a rubutun Suqi
Image
Al-A'raf

Al-A'raf[1] (Larabci: ٱلأعراف, al-ʾA’rāf; ma'ana: Tsawo\tsayi) shine sura (sūrah) ta 7 cikin Alƙur’ani, mai ayoyi 206 (āyāt). Dangane da lokacin wahayi da mahallin wahayi (Asbāb al-nuzūl), “surar Makka” ce, ma’ana ta sauka kafin hijra.

Wannan sura ta dauko sunanta daga aya ta 46-47, wacce kalmar A'araf ta zo.


A cewar Abul A'la Maududi, lokacin bayyana shi kusan daidai yake da na Al-An'am, abin nufi, Shekarar karshe da Annabi Muhammad Sallallahu alaihi wa sallam ya zauna a Makkah: tsarin nasihar ta yana nuni da cewa lokaci guda ne kuma dukkansu suna da tarihi iri daya; duk da haka, ba za a iya bayyanawa tare da tabbatar wanne daga cikin waɗannan biyun aka gano kafin ɗayan ba. Masu sauraro yakamata su tuna da gabatarwar Al-An'am.

  1. ↑ https://en.m.wikipedia.org/wiki/Al-A'raf